Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zamfara: Kotun Koli Ta Kori Karar Jam'iyyar APC

A yayinda ake shirin rantsar da sabuwar gwamnati a Najeriya ranar 29 ga watan nan na Mayu, kotun kolin kasar ta yanke hukuncin da ya sa jam’iyyar APC ta rasa damar kujerar gwamna a jihar Zamfara nan da shekaru hudu masu zuwa.

Photo: Nigerian Supreme Court Twitter (Twitter)

XS
SM
MD
LG