Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zanga-Zangar Nuna Rashin Amincewa Da Dakatar Da 'Yan Gudun Hijira Da Musulmai.

Dubban mutane sun fito kan titunan Washington DC domin nuna rashin amincewarsu da matakin da Shugaba Donald Trump ya dauka ranar Juma'a. Matakin zai dakatar da shirin ba 'yan gudun hijira matsugunni a Amurka da kuma dakatar da shige da ficen mutane daga kasashen musulmi 7. Kasashen da suka hada da Syria, Libya,Iran, Iraq, Somalia, Sudan da Yemen.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG