Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAURAN VOA: Dokoki 44 Da Majalisun Dokokin Jihohin Najeriya Suka Ki Amincewa Da Su, Kashi Na Daya - Nuwamba 06, 2022


Medina Dauda
Medina Dauda

Wannan shirin zai fara tattauna batun gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya ne wanda aka fara shi tun shekara 2003. Ya zuwa yanzu jihohi 11 ne kadai suka amince da gyare-gyare 44 da Majlisar Dokokin Najeriya ta yi. Jihohi 25 ba su amince ba. Kuma ana neman amincewan jihohi 24 ne kafan gayre gyaren su zama doka.

ZAURAN VOA: Dokoki 44 Da Majalisun Dokokin Jihohi A Najeriya Suka Ki Amincewa Da Su 14'42
please wait

No media source currently available

0:00 0:14:42 0:00

XS
SM
MD
LG