Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA: Tattaunawa A Kan Rashin Ba Matasa Dama A Fagen Siyasa, Afrilu 04, 2022


Nasiru Adamu El Hikaya
Nasiru Adamu El Hikaya

A cikin shirin na wannan mako matasan sun yi tsokaci a kan yadda aka kange harkokin siyasa ana hana musu shiga domin a dama dasu.

A baya matasan sun buga misalai a kan yanda wasu shugabannin Najeriya suka rike mukamai da shekarun su na matasa kuma suka taka rawar gani da har yanzu ake tunawa dasu.

Zauren Matasa Kashi Na 56
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:58 0:00

XS
SM
MD
LG