Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN MATASA: Waiwaye-Matsalar Tsaro A Jihar Sokoto, Kashi Na Daya - Disamba 18,2023


Nasiru Adamu
Nasiru Adamu

Shirin Zauran Matasa na VOA zai yi bitar akalla daya daga shirye-shiryen da muka gabatar a shekarar nan ta 2023 mai bankwana. Mun tattauna da matasa kan batutuwa da dama a kasashen Najeriya da Kamaru da kuma Ghana.

Za mu gabatar da daya daga zauren da ya zauna a Sokoto.

Saurari shirin cikin sauti:

ZAUREN MATASA: Waiwaye-Matsalar Tsaro A Jihar Sokoto.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:55 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG