Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN VOA: Batun Magance Matsalar Tsadar Rayuwa Da Yadda Ta Shafi Farashin Kayayyakin Masarufi, Kashi Na Karshe- Satumba 03, 2023


Medina Dauda
Medina Dauda

Wannan shi ne karshen tattaunawa da Wakilin Sashin Hausa na Muryar Amurka Yusuf Abdullahi ya shirya daga kasar Nijer.

Mahalarta zauren da suka hada Maza,da mata da matasa, sun yi mukabala kan tsadar rayuwa da yadda ta shafi dukkanin fannonin rayuwa har da kayan masarufi.

Sun yi kira ga Gwamnati da ta gaggauta kawo wa al'umma dauki, musamman ta hanyar saka haraji kan manyan masana'antu da kamfanoni, sannan sun yi kira da a kayyadde farashin kayayyaki a kasuwa saboda mutane su samu sauki.

Sauren shirin:

ZAUREN VOA
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:17:03 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG