Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAUREN VOA: Yadda Za A Shawo Kan Matsalar Tsaro A Kasashen Sahel Musamman Masu Makwabtaka Da Juna - Yuni 6, 2022

Medina Dauda

A cikin shirin wanda shi ne na karshe daga Kasar Niger, mahalarta taron sun bada shawara akan yadda za a shawo kan matsalar tsaro a kasashen sahel musamman ma wadanda suke makwabtaka da juna kamar Najeriya, Niger, Ghana, Kamaru da Chadi.

Saurari cikakken shirrin cikin sauti:

ZAUREN VOA: Yadda Za A Shawo Kan Matsalar Tsaro A Kasashen Sahel Musamman Masu Makwabtaka Da Juna - Yuni 6, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:18 0:00

Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG