Kasar Zimbabwe ta cika shekaru 37 da samun 'yancin kai daga mulkin mallaka a ranar Talata. An yi bikin ne a babban birnin Harare da kuma jihar Bulawayo da wasu jihohi da dama. Shugaba Robert Mugabe ya halarci wannan taro da aka yi a filin kollon kafa na kasar dake babban birnin Harere inda daruruwan mutane suka hallara.
Zimbabwe Ta Yi Biki Cika Shekaru 37 Da Samun 'Yancin Kai
![Jerin tutocin kasar Zimbabwe a lokacin bikin cikar kasar shekaru 37 da samun 'yancin kai a Harare](https://gdb.voanews.com/95e88789-c4bc-4149-bfd3-b3fab49d8276_w1024_q10_s.jpg)
1
Jerin tutocin kasar Zimbabwe a lokacin bikin cikar kasar shekaru 37 da samun 'yancin kai a Harare
![Shugaba Robert Mugabe a lokacin da yake kunna fitila a bikin cikar kasar shekaru 37 da samun 'yancin kai ](https://gdb.voanews.com/737f8e45-d897-4eca-be78-04a4481e2aa5_w1024_q10_s.jpg)
2
Shugaba Robert Mugabe a lokacin da yake kunna fitila a bikin cikar kasar shekaru 37 da samun 'yancin kai
![Shugaba Robert Mugabe a cikin mota a lokacin da yake halartar bikin cika shekaru 37 da samun 'yancin kan kasar Zimbabwe](https://gdb.voanews.com/62298009-8a5a-4a1b-9b56-5b5a76640ccc_w1024_q10_s.jpg)
3
Shugaba Robert Mugabe a cikin mota a lokacin da yake halartar bikin cika shekaru 37 da samun 'yancin kan kasar Zimbabwe
![Shugaba Robert Mugabe a cikin mota a lokacin da yake halartar bikin cika shekaru 37 da samun 'yancin kan kasar Zimbabwe](https://gdb.voanews.com/b8a678b8-c778-4a75-a586-bbc5a7e80fdb_w1024_q10_s.jpg)
4
Shugaba Robert Mugabe a cikin mota a lokacin da yake halartar bikin cika shekaru 37 da samun 'yancin kan kasar Zimbabwe
Facebook Forum