Accessibility links

Hotunan Cin Nassara Shugaba Tayyip Erdogan a Zaben Raba Gardama A Istambul

Magoyan bayan shugaba Tayyib Erdogan sun tare she a babban birnin Istanbul bayan da ya lashes zaben raba gardama da ya shiga tarihi, zaben da ya bashi gagarumin nasara ranar Litinin, 17 ga watan Afrilu shekarar 2017.

Bude karin bayani

Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan 
1

Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan 

Taron magoyan baya shugaba Tayyip Erdogan a lokcin da suka tarbe shi a babban birnin Istanbul.
2

Taron magoyan baya shugaba Tayyip Erdogan a lokcin da suka tarbe shi a babban birnin Istanbul.

Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan  da magoyan bayan  shi a babban birnin Istanbul.
3

Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan  da magoyan bayan  shi a babban birnin Istanbul.

Wata mace tana kada kuri'a a Turkiyya a lokacin zaben raba gardama a babban birnin Istambul.
4

Wata mace tana kada kuri'a a Turkiyya a lokacin zaben raba gardama a babban birnin Istambul.

Domin Kari

Facebook Forum

Labarai masu alaka

XS
SM
MD
LG