Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ziyarar Daraktar Muryar Amurka Zuwa Abujan Nigeria

A karshen ziyarar da ta kai Abuja tare da shugaban sahen Afirka da babban editan sashen Hausa, Amanda Bennett ta gana da kadan cikin masu sauraren Sashen Hausa na Muryar Amurka.

Amanda Bennett daraktar Muryar Amurka a karshen ziyarar da ta kai Abuja da tawagarta wadda ta had da Negussie Mengisha shugaban sashen Afirka da Aliyu Mustapha babban editan sashen Hausa ta samu ta tattauna da wasu dake sauraren Muryar Amurka inda ta ji ra'ayoyinsu da shawarwari.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG