Accessibility links

Ziyarar Shugaba Buhari Kasar Kenya

Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da shugaban kasar Kenya da na Somaliya a birnin Nairobi lokacin taron jajen sojojin Kenya da aka kashe. January 27, 2016

Shugaba Muhammadu Buharin Najeriya ya hadu da takwarorinsa, shugaba Uhuru Kenyatta na kasar Kenya da shugaba Hassan Sheik Mahmud na kasar Somaliya wajen taron jajen kisan sojojin Kenya da 'yan kungiyar al-Shabab su ka yi a El Adde.
Bude karin bayani

Shugaba Muhammadu Buhari tare da Darakta-Janar din Majalissar Dinkin Duniya Sahle-Work Zewde a birnin Nairobi.  
1

2

Shugaba Muhammadu Buhari tare da Darakta-Janar din Majalissar Dinkin Duniya Sahle-Work Zewde da babban Daraktan muhalli na Majalissar Dinkin Duniya,  Joan Clos a birnin Nairobi.  
3

Shugaba Uhuru Kenyatta sun hadu da shugaba Muhammadu Buhari da shugaban kasar Somaliya Hassan Sheik Mahmud, wajen taron jajen kisan sojojin Kenya.  
4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG