Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ziyarar Shugaba Goodluck Jonathan Bakin Daga a Garin Baga, yau 26 ga Watan Fabrairun Shekarar 2015

Shugaba Goodluck Jonathan ya ziyarci garin Baga dake jihar Borno, don yabawa dakarun Najeriya da suka kwato yankunan da a da suke hannun ‘yan Boko Haram. Shugaban dai ya fadi cewa yakin da sojojin ke yi yanzu haka don murkushe ‘yan boko haram a jihohin Borno, Yobe, da Adamawa na tafiya yadda ya kamata wajen samun nasara.

Bude karin bayani

Domin Kari

XS
SM
MD
LG