Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ziyarar Shugaban Najeriya Zuwa Kano

Jihar Kano ita ce jihar da ta fi kowace jiha yawan kuri'ar da ta ba Shugaba Buhari har ya lashe kujerar shugaban kasa amma wannan shi ne karon farko da ya ziyarci jihar

Tunda ya zama shugaban kasa Shugaba Muhammad Buhari bai ziyarci Kano ba sai wannan karon inda dubun dubatan jama'a suka yi dafifi kan hanyoyin birnin Kano domin su yi masa maraba.
Ganin yawan jama'ar da suka fito tarbarsa, Shugaba Buhari ya ce ya yi amanna zai doke duk wani dan takara da ya tsaya dashi a zaben shugaban kasa da za'a yi a shekarar 2019

Domin Kari

XS
SM
MD
LG