Hoton Bidiyo na Tashin Bam Laraba a Kaduna, ga 23 Yuli 2014

Your browser doesn’t support HTML5

A yau laraba wani bam ya tashi dab da kwambar motocin Sheikh Dahiru Usman Bauchi a Kaduna. Wannan wani hoton bidiyo ne da aka dauka da wayar hannu a inda bam din ya tashi.