'Yan Adawar Nijar Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga Hamma Amadou

Your browser doesn’t support HTML5

‘Yan adawar Jamhuriyar Nijar a karakashin kungiyarsu ta COPA 2016 sun jaddada marawa dan takarar jam'iyyar LUMANA, Hamma Ahmadou, a fafatawar da zai yi da dan takarar PNDS TARAYYA a zaben fidda gwani na ranar 20 ga watan gode na Maris baya. Ga dai karin bayani daga bakin Alhaji Isufu Bashar.