VOA60 AFIRKA: ETHIOPIA Gwamnati Ta Ce Tana Yin Sauyi Ga Tsarin Zaben Kasar Wanda Ya Danne ‘Yan Adawa

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnati ta ce tana yin sauyi ga tsarin zaben kasar wanda ya danne ‘yan adawa, ya kuma haddasa mummunar zanga-zangar wata da watanni.