Accessibility links

VOA60 AFIRKA: KENYA Kampanonin Kayan Shafe-Shafe A Kenya Suna Cin Moriyar Harajin Da Gwamnatin Kasar


Kenya: Kampanonin kayan shafe-shafe a Kenya suna cin moriyar harajin da gwamnatin kasar ke dorawa akan kayan shafe-shafe daga kasashen waje yayin da sha’awar kayan mai rahusa, mara kemikal, kuma na cikin gida ke ta karuwa.

XS
SM
MD
LG