VOA60 AFIRKA: Ma’aikatar Lafiya Tace Adadin Mutane Da Ke Kamuwa Da Cutar Tarin Fuka Ya Wuce Yadda Ake Zato

Your browser doesn’t support HTML5

Ma’aikatar lafiya tace adadin mutane da ke kamuwa da cutar tarin fuka ya wuce yadda ake zato inda kusan kashi 40 cikin 100 na masu wannan cutar basu san suna da dauke da shi ba balle ayi magani.