Accessibility links

VOA60 AFIRKA: 'Yan kunar Bakin Wake Sun Halaka Mutum Hudu


Wasu ‘yan kunar bakin waken boko haram sun kashe akalla mutane hudu bayan da suka tarwatsa kansu a wani karamin kauye dake wajen garin Maiduguri arewa maso gabashin Najeriya.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG