VOA60 DUNIYA: Dubban Mutane Sun Taru A Dandalin Red Square Dake Birnin Moscow Jiya Alhamis

Your browser doesn’t support HTML5

Russia: Dubban mutane sun taru a Dandalin Red Square dake birnin Moscow jiya alhamis don gudanar da wani gaggarumin bikin faretin sojoji da ake don cikar shekaru 74 da nasarar da duniya ta samu akan mayakan Nazi na kasar Jamus