TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro a Jihar Neja, Kashi Na Biyu - Mayu 25, 2021

Aliyu Mustapha Sokoto

A cigaban tattauna kan matsallar tsaro yau an yi muhawara kan zargin da gwamna Sani Bello ya yi cewa shugaban kasar baya tallafawa jihar a yakin ta da 'yan ta'adda da ke kai mata hare-hare duk kuwa da cewa shi dan jam'iyar APC mai mulki ne.

Saurari cigaban shirin da Mustapha Nasiru Batsari ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro a Jihar Neja, Kashi Na Biyu - Mayu 25, 2021