CIWON 'YA MACE: Bincike Ya Nuna Matan Najeriya Na Taka Rawar Gani Wurin Raya Kanana Da Matsakaitan Sana'o'i

Aisha Mu'azu

A bisa wani bincike, matan Najeriya ne suka kunshi kaso 40 cikin dari na kananan sana'o'i da matsakaita miliyan arba'in wanda aka ce wasu suna rungumar kasuwanci ne saboda kaucewa wahalhalu kana da dama daga ciki suna samun karayar jari wanda yeke dankwafar da su duk ko da cewa suna bada gudunmawa wajen bunkasa tattalin arzikin kasa da gina kasa.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

CIWON 'YA MACE Bincike Ya Nuna Matan Najeriya Na Taka Rawar Gani Wurin Raya Kanana Da Matsakaitan Sana'o'i.mp3