Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIWON 'YA MACE: Batun Danganta Jinsin Sana'o'in Maza Da Na Mata - Yuli 27, 2022


Aisha Muazu
Aisha Muazu

A baya ana danganta wasu sana'o'i da jinsin maza inda yana matukar wuya a samu mata dake yin wadannan sana'o'i ko kuma nazarin ilimin wadannan sana'o'i amma sannu a hankali, lokaci da zamani ya kawo sauyi akan irin wadannan al'amura har ma ana samun matan da suke kwarewa har ma suyi fice a irin fannonin nan.

A latsa nan domin sauraron cikakken sautin:

CIWON 'YA MACE: Dangantanka Tsakanin Sana'o'in Maza Da Na Mata - Yuli 27, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:09 0:00

XS
SM
MD
LG