CIKI DA GASKIYA: Mutum 4 Sun Bace a Hannun Jami’an Tsaro a Jihar Taraba - Kashi Na Biyu

Sarfilu Hashiim Gumel

A wannan makon shirin Ciki Da Gaskiya ya daura ne kan batun bacewar wasu mutane hudu a jihar Taraba, da ake zargin jami’an tsaro ne suka salwantar da su.

Saurari kashi na biyu:

Your browser doesn’t support HTML5

CIKI DA GASKIYA: Mutum 4 Sun Bace a Hannun Jami’an Tsaro a Jihar Taraba - Kashi Na Biyu - 12'02"