Karin Haske Kan Rahoton Bankin Duniya Dangane Da Rincabewar Tsaro A Arewacin Najeriya

Bankin Duniya

Najeriya ta dade ta na fama da matsaloli masu sarkakiya a bangaren tsaro, kusan za’a iya cewa kalubalan rashin tsaro dai ya mamaye ko’ina a kasar

A baya bayannan, Bankin Duniya ta fitar da wani rahoto mai kama da hanunka mai sanda, wanda yayi hasashen kara rincabewar al’amura a yankunan wasu jihohin Arewacin Najeriya.

Kabiru Adamu kwarrare ne akan fannin tsaro na kasashen Africa da yankin Sahel, kuma ya yi wa Muryar Amurka karin haske kan wannan batu.

Latsa wannan bidiyo don jin cikakken hirarsa da wakilin Muryar Amurka, Yusuf Aminu.

Your browser doesn’t support HTML5

Rincabewar Tsaro A Arewacin Najeriya: Karin Haske Kan Rahoton Bankin Duniya