ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Ra'ayoyin Al'umma Dangane Da Canza Lokacin Zuwa Makaranta A Jamhuriyar Nijar, Afrilu 22, 2024

Babangida Jibril

LEGAS, NIGERIA - Shirin Ilmi na wannan makon ya yi duba ne akan mabambamtan ra'ayi akan canza lokacin zuwa makarantan boko a Jamhuriyar Nijar.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Ra'ayoyin Al'umma Dangane Da Canza Lokacin Zuwa Makaranta A Jamhuriyar Nijar