Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Sabuwar Dokar Tsarin Bashi Ga Dalibai A Najeriya, Afrilu 08, 2024


Babangida Jibril
Babangida Jibril

LEGOS, NIGERIA - Shirin Ilimi na wannan makon ya duba tsarin wata sabuwar doka da Shugaban kasar Najeriya Bola Tinubu ya rattaba hannu akai, wadda ta bada damar kafa hukuma da za ta rika baiwa dalibai bashi.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Sabuwar Dokar Tsarin Bashi Ga Dalibai A Najeriya, Afrilu 08, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG