VOA60 DUNIYA: A Afghanistan Wani Dan Kunar Bakin Wake Da Wani Dan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 Da Jikkata Wasu 60

Your browser doesn’t support HTML5

A Afghanistan wani dan kunar bakin wake dake cikin wata mota da wani dan bindiga sun kai hari a babban oficin yan sandan dake wani lardi, suka kashe mutane 12 da jikkata wasu 60.