A BARI YA HUCE: Hira da Mawakiya Moffy Adnan Kashi Na Daya -Agusta, 07, 2021

Alheri Grace Abdu

Yau shirin A Bari Ya Huce ya karbi bakuncin mawakiya kuma yar wasan barkwanci da aka fi sani da Moffy. Mun kuma bada labarin Bafullatana da aka saiwa wayar salula.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Hira da Moffy Adnan-25: 00"