A BARI YA HUCE: Muhawara Tsakanin Makaho Da Gurgu -Yuli,10, 2021

Alheri Grace Abdu

A wannan makon banda gaishe gaishen sada zumunci da fatar alheri, shirin ya karbi bakuncin abokai makaho da gurgu da suka tafka mahawara kan batun aurantanya tsakanin membobin kungiyoyin biyu.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce: Muhawara tsakanin Makaho Da Gurgu-24: 00"