A Daina Shan Kwaya: A Ci Gaba Da Hira Da Kungiyoyiin Biyu Za Mu Ji Mene Ne Burinsu, Me Suke Bukata Daga Al’umma, Kuma Me Al’umma Ke Bukata

Shirin A Daina Shan Kwaya

A Daina Shan Kwaya: A ci gaba da hira da Kungiyoyin Young Ambassadors da na Northern Nigerian Women Initiative, za mu ji mene ne burinsu, me suke bukata daga Al’umma, kuma me Al’umma ke bukata daga gwamnatin kasar don shawo kan wannan illar ta shaye-shayen miyagun kwayoyi.

Your browser doesn’t support HTML5

A Daina Shan Kwaya: A Ci Gaba Da Hira Da Kungiyoyiin Biyu Za Mu Ji Mene Ne Burinsu, Me Suke Bukata Daga Al’umma, Kuma Me Al’umma Ke Bukata