A Daina Shan Kwaya: A shirin wannan mako mun tattauna da Detective Awwal Bala kan tasirin da Lockdown yayi akan shaye-shayen miyagun kwayoyi

Your browser doesn’t support HTML5

Ku kasance tare da mu kowace ranar Litinin da safe karfe 8 agogon Najeriya, Nijar, Kamaru da Chadi, kuma karfe 7 agogon Ghana don jin sabon shiri.