A Daina Shan Kwaya: Hira Da Kungiyar Northern Women For Change Initiative Akan Irin Tallafin Da Suke Baiwa Mata Da Matasa Masu Shaye-Shaye

Shirin A Daina Shan Kwaya

Wannan makon wakiliyar Muryar Amurka Medina Dauda daga Abuja, Najeriya ta tattauna musamman da kungiya mai zaman kanta ta Northern Women For Change Initiative game da matsalar shaye-shayen miyagun kwayoyi a Arewacin Najeriya da kuma irin tallafin da suke baiwa mata da matasa.

Your browser doesn’t support HTML5

A Daina Shan Kwaya: Hira Da Kungiyar Northern Women For Change Initiative Akan Irin Tallafin Da Suke Baiwa Mata Da Matasa Masu Shaye-Shaye