A Daina Shan Kwaya: Hira Ta Musamman Da Chairman Na NDLEA Akan Abinda Suke Yi Da Miyagun Kwayoyin Da Suka Kwato Da Hukuncin Shuka Gubar

Shirin A Daina Shan Kwaya

A Daina Shan Kwaya: A cikin shirin mu na wannan mako wanda ya zamana kashi na biyu wakilin Muryar Amurka Mahmud Ibrahim Kwari da ke Kano a Najeriya ya ci gaba da hira da Chairman na NDLEA Muhammad Mustapha Abdullah akan abinda suke yi da miyagun kwayoyin da suka kwato da kuma hukuncin shuka gubar.

Your browser doesn’t support HTML5

A Daina Shan Kwaya: Hira Ta Musamman Da Chairman Na NDLEA Akan Abinda Suke Yi Da Miyagun Kwayoyin Da Suka Kwato Da Hukuncin Shuka Gubar