A Daina Shan Kwaya: Kashi Na Karshe A Hirar Mu Da Kungiyoyin Young Ambassadors Da Na Northern Nigeria Women Initiative, Da Shawarwarinsu

Shirin A Daina Shan Kwaya

A cikin shirin mu na wanna makon wanda zai zamana kashi na karshe a hirar da wakiliyar Muryar Amurka Medina Dauda dake Abuja a Najeriya ta gabatar tare da kungiyoyin Young Ambassador da na Northern Nigeria Women Initiative. Za ku ji shawarwarinsu domin taimakawa wajen yaki da miyagun kwayoyi.

Your browser doesn’t support HTML5

A Daina Shan Kwaya: Kashi na karshe a hirar mu da kungiyoyin Young Ambassador da na Northern Nigeria Women Initiative, da kuma shawarwarinsu