A Daina Shan Kwaya: Yadda a duk shekara Majalisar Dinkin Duniya ke bikin daukaka yaki da sha, da kuma ta’ammali da miyagun kwayoyi

Shirin A Daina Shan Kwaya

A cikin shirin mu na wannan makon za ku ji yadda a duk shekara Majalisar Dinkin Duniya ke bikin daukaka yaki da sha, da kuma ta’ammali da miyagun kwayoyi. Za kuji ta bakin Dr. Rilwanu Muhammad kwararran likita a jihar Bauchi da kuma shugaban NDLEA a jihar Kano Dr. Ibrahim Abdul.

Your browser doesn’t support HTML5

A Daina Shan Kwaya: Yadda a duk shekara Majalisar Dinkin Duniya ke bikin daukaka yaki da sha, da kuma ta’ammali da miyagun kwayoyi.