A Daina Shan Kwaya: Yadda Kungiyoyin Young Ambassadors Da Na Northern Women Initiative Ke Janyo Hankulan Mata Da Matasa Da Ke Shaye-Shaye

Shirin A Daina Shan Kwaya

A cikin shirin wannan makon, mun ci gaba da tattaunawa da kungiyoyin Young Ambassadors da na Nigerian Northern Women Initiative don jin yadda suke shawo hankulan mata da matasa don fidda su daga mummunar ’dabi’ar shaye-shayen miyaggub kwayoyi.

Your browser doesn’t support HTML5

A Daina Shan Kwaya: Yadda Kungiyoyin Young Ambassadors Da Nigerian Northern Women Initiative Ke Janyo Kan Mata Da Matasa Da Ke Shaye-Shaye