A DAWO LAFIYA: Batun Yadda Ake Yawan Dora Wa Direbobin Laifin Yawaice-Yawaicen Hatsiran Ababen Hawa - Yuli 1, 2023

Baba Makeri

A yau shirin A Dawo Lafiya ya tattauna da Malam Muhammad Amin Yusuf, babban sakataren kungiyar dirbobi a Ghana ta “Concern Drivers of Ghana” a kan yanda ake yawan dora wa direbobin laifin yawan yawan hatsiran ababen hawa a kasashen mu. A cewar sa kuntatawa da gwamnati ke yi wa direbobin ne yake jefa su cikin damuwa da take sanadiyar hatsiran ababen hawan.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

A DAWO LAFIYA