A Ghana, Gwamnati Ta Kirkiro Wata Manhaja E-PHARMACY Domin Saukake Hanyoyin Siyan Magungunan Bature

Your browser doesn’t support HTML5

A Ghana gwamnati ta kirkiro da wata manhaja mai suna E-PHARMACY domin saukake hanyoyin siyan magungunan bature da kawarda masu sayar da magungunan marasa inganci dake illa ga kiwon lafiyan jama'a.Ana sa ran wannan manhaja za ta taimaka sosai muddin aka kara samun annoba kamar coronavirus a nan gaba.