VOA60 Duniya: A Tsibirin Maldives Dan Takara Kuma Shugaban ‘Yan Adawa Ibrahim Mohamed Solih Ya Yi Nassara Akan Shugaba Abdullah Yameen

Your browser doesn’t support HTML5

A tsibirin Maldives dan takara kuma shugaban ‘yan adawa mai ra’ayin tafarkin demokratiya Ibrahim Mohamed Solih ya yi nassara akan shugaba dake kan karagar mulki Abdullah Yameen, akan wani zaben raba gardamar makomar dimukuradiyya.