VOA60 AFIRKA: An Fara Horar Da Sabbin Kurata Na Soja Su Fiye Da 6,000 A Sansanin Soja Dake Birnin Zaria

Your browser doesn’t support HTML5

An fara horar da sabbin kurata na soja su fiye da 6,000 a sansanin soja dake birnin Zaria a arewacin Najeriya, a matsayin wani bangaren hadin guywa da rundunar sojan Burtaniyya.