An Kaddamar da Shirin Yaki da Mutuwar Mata da Yara

Kiwon Lafiya

An kaddamar da shirin yaki da mutuwar mata da yara a Abuja, Nigeria.

An kaddamar da shirin yaki da mutuwar mata da yara, a yayin haihuwa a Abuja, Najeriya.

Dr. Ado Mohammed shugaban hukumar kiwon lafiya matakin farko ya baiyana makasudin da muhimmancin kaddamar da wannan shiri.

Your browser doesn’t support HTML5

Lafiya Uwar Jiki Akan Cutar Lupus