An KammalaTaron Sojojin Afirka da Na Amurka, AFRICON A Abuja

Janar James McConville kwamandan AFRICOM

Janar T Y Buratai babban hafsan hafsoshin sojojin Najeriya

Mr. Stuart Symington, Jakadan Amurka a Najeriya

Daga hagu babban Hafsan hafsoshin Najeriya Janar Olanishakin da hafsan sojojin Najeriya Janar Buratai

Daga hagu kwamandan dakarun Amurka AFRICOM da Janar Olanishakin  da Janar Buratai da Jakadan Amurka a Najeriya Symington

Hafsan hafsoshin sojojin Mali

Wasu manyan hafsoshi

Hafsoshin kasashen yankin SAHEL

Wasu manyan hafsoshi

ABUJA: AFRICOM CLOSING

Dakin taron manyan hafsoshin sojojin Afirka

Manyan hafsoshin sojoji

Jiya aka kammala taron sojojin Afirka da na Amurka, AFRICOM, a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya