VOA60 DUNIYA: An Sako Tsohon Shugaba Hosni Mubarak Daga Gidan Yari

Your browser doesn’t support HTML5

An sako tsohon Shugaba Hosni Mubarak daga gidan yari bayan da aka wanke shi daga laifin aikata kisa a lokacin boren da larabawa suka yi a shekarar 2011.