An Yi Taron Kaddamar Da Kwamitin Rikon PDP A Kano

Laima alamar jam'iyar PDP mai mulkin Najeriya

Alhaji Hassan Kafayos na jahar Yobe aka baiwa shugabancin kwamitin rikon, amma bangaren Kwankwasiyya ya tafi kotu
Wakilin Sashen Hausa a jahar Kano, Mahmud Ibrahim Kwari ya halarci taron kaddamar da kwamitin rikon da zai jagoranci jam'iyar PDP reshen jahar Kano. Helkwatar jam’iyyar PDP, bangaren Bamanga Tukur ita ce ta nada kwamitin rikon da Alhaji Hassan Kafayos na jahar Yobe zai jagoranta. Jakadan Najeriya a kasar China Aminu wali, shi ne ya fara yin jawabi a wajen taron na kaddamarwa

Your browser doesn’t support HTML5

PDP ta kafa kwamitin riko a jhar Kano - 2:21