Ana Shirin Fara Babban Taron Jam'iyyar Republican A Nan Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

Jam'iyyar Republican zata bude babban taronta na kasa a yau, inda ake sa ran a cikin kwanaki hudun da za a yi ana hidima, za a tabbatar da attajiri Donald Trump a zaman dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar. Sahabu Imam daga Cleveland a Jihar Ohio.