VOA60 AFIRKA: Ana Tururuwar Zuwa Hakar Zinaren Da Aka Gano a Yamai

Your browser doesn’t support HTML5

Niger: Daruruwan masu hakar zinare sun bazama zuwa kudancin birnin Yamai bayan da aka samu rahoton gano cewa akwai zinare a yankin.