Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Amurka Ta Tura Makaman Kare Harin Makamai Masu Linzami Zuwa Korea ta Kudu

VOA60 DUNIYA: Amurka Ta Tura Makaman Kare Harin Makamai Masu Linzami Zuwa Korea ta Kudu
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Korea ta kudu a wani shiri na daukan matakan kariya daga harin makamai masu linzami, Amurka ta fara tura wasu makaman kariya zuwa Korea ta kudu.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG