VOA60 DUNIYA: An Yi Taron Tunawa Da Kisan Gillar Da Aka Yi Wa Yahudawa Miliyan 6
A yau ne a kasar Israila aka tuno da kisan da aka yiwa wasu yahudawa miliyan 6 a lokacin yakin duniya na biyu da ake kira Holocaust a Jamus.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 25, 2022VOA60 Duniya: Rasha Ya Kaddamar Da Hare-hare A Kan Ukraine