Babban Hafsan Sojojin Saman Najeriya Air Marshal Sadique Abubakar Ya Tattauna Da Aliyu Mustapha Akan Tsaro

Your browser doesn’t support HTML5

A wata hira ta musamman da yayi da Muryar Amurka, Shugaban rundunar sojojin saman Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar, ya ce duk wanda zai yi la’akkari daga "inda aka faro da kuma inda ake a yanzu lallai zai san gwamnatin Najeriya tana kokari sosai."